FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI
Educational | ABUBAKAR SADIK SALIHU
5억명 이상의 게이머가 신뢰하는 안드로이드 게임 플랫폼 BlueStacks으로 PC에서 플레이하세요.
Play FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI on PC
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.
PC에서 FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI 플레이해보세요.
-
BlueStacks 다운로드하고 설치
-
Google Play 스토어에 로그인 하기(나중에 진행가능)
-
오른쪽 상단 코너에 FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI 검색
-
검색 결과 중 FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI 선택하여 설치
-
구글 로그인 진행(만약 2단계를 지나갔을 경우) 후 FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI 설치
-
메인 홈화면에서 FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI 선택하여 실행